![]() ![]() ![]() This book originated in the year 1920 as a onehundred and twenty oneverse poem written in the Arabic language, in praise of Allah(God),Glorified is He, and in commemoration of His Holy ProphetMuhammad(SAWS), named "Spirit of Good Morals". ![]() بِسْمِ اللهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِصَلَّى اللهُ عَلَى الْفَاتِحِ الْخَاتِمِ الْعَظِيمِقَصِيدَةٌ تُشْكِلُ حُرُوفُ أَوَائِلِ أَبْيَاتِهَا قَوْلَهُتَعَالَى.Maulana Shaikhul islami Alhaji Ibrahimu dan Alhaji AbdullahiInyasAllah ya yarda da shi kuma ya yardar da shi, yarda da musaboda shiAmin, shine ya yita.Babu wani mai jin tsoron da zai karanta ta sai ya zama acikinaminci ya koma da ni’ima da fifiko kamar yadda allah Ta’alayafada, duk wanda ya lizimce ta safe da yamma kafa daya-daya, tobabuwani mummunan abu da zai same shi, shi da iyalinsa damasoyansakuma duk makiyinsa zai mutu ko kuma ya hadu da watamummunar rashinlafiya.Ku ji tsoron Allah Ta’ala ya ku Musulmi! Ku sani cewa wannankasidasulke ce a zaman gida da tafiya da sauran tsanance-tsanance,kumataskar mabukaci ce, ta ishe ka kuma ta ishi iyalinka dazariyarkaidan ka lizimci karanta ta, duk wanda yake karanta ta bazai nemiwani abu a wurin AllahTa’ala ba sai ya bashi shi, dajarrabawa a kegano hakikanin abubuwa.Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)Sallawi.
0 Comments
Leave a Reply. |